Yadda daruruwan al’ummar Musulmi suka yi cikar farin dango a gidan Qadiriyya da ke birnin Kano domin karÉ“ar ruwan da aka tsoma gashin kan Annabi Muhammad (SAW) a cikinsa.


Jagoran ÆŠarikar Qadiriyya a nahiyar Afirka, Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ne ya jagoranci rabon ruwan ga jama’a bayan ya sanya gashin cikin ruwan domin neman albarka. 

KD PRESS TV