Ana Sanar da Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na Da'irar Kaduna da kewaye Cewa: In Allah ya kai mu gobe Litinin 16/6/2024 za a gudanar da Sallar Idi kamar yadda a ka saba duk shekara a muhallin fuddiya rimi Rigasa Kaduna da misalin karfe Tara na safe (9:00am).

Sannan azo da tutocin Palestine da poster don nuna alhini ga raunanan al'ummar Gazza.

Wanda Yaji Ya Sanarwa Wanda Baijiba, KD-PRESS A Madadin Da'irar Kaduna.

DAN ALLAH A TAYAMU YADAWA 🙏🏼
PLEASE SHARE TO OTHERS🙏🏼