Mabaruka Adullahi✍🏼
KD-PRESS 🌐
©21/6/2024
Cutar malaria cutace datake transferring daga jikin maven sauro suwa jikin Dan adam.
Namijin sauro shima yana nada gudummawa taken yada cutar Amma bashine take yadawaba,aikinshi shine a duk lokacin da macen sauro taji tana buqatar joni saita sanar dashi shikuma saiyazo ya baincika mata kalar jimin da zatasha.
A lokacin da mutum ke barci shikuma namijin sauro shine wanda yake zuwa yana ma mutum kuka a kunne, yayin da yake kukannan shikuma mutum sai ya firgita to wanna firgicin da mutum zaiyi a lokacin sai ita kuma macen sauron zata sami dama wajen cizon mutum, kuma bawai lakaci daya take sawa mutum cuta ba a'a sai jinin ya shiga jikinta yagama digesting to wested one din(wanda baida amfani)shine take zuwa tana yanawa ajikin mutane.
ALAMOMIN CUTAR MALARIA
1.zazzabi mai zafi.
2.rashin qarfin jikin.
3.canzawar kalar ido(daga fari zuwa yellow).
4.tashin zuciya
5.amai.
6.yawan zufa.
7.jijjiga .
YADDA ZA,A MAGANCE CUTA
Shan magungunan malaria (antimalaria)
Amfani da nate a lokacin barci(mosquito nate)
Yin gwaji akai akai.
Mabaruka Adullahi✍🏼
KD-PRESS 🌐
©21/6/2024
0 Comments