Cutar kwalara na ci gaba da bazuwa a Jihar Legas da ke Kudancin Nijeriya inda hukumomi suka ce an samu mutum 421 da ake zargin sun kamu da cutar, inda aka tabbatar 35 da suna É—auke da ita, kamar yadda kwamishinan lafiya na Legas din ya bayyana a ranar Asabar.
Kwamishinan Lafiya na Legas, Akin Abayomi, ya tabbatar da mutuwar mutum 24 a faÉ—in jihar.
Tuni hukumomi a Nijeriyar suke gargaɗi dangane da bazuwar wannan cuta zuwa wasu sassa na ƙasar.
0 Comments