Kaduna-Press
Labarin Wasannin
©7-8-2023
Tauraron dan kwallon kafa dan kasar Senegal, Sadio Mane mai shekaru 31, wanda ya koma kungiyar Al-Nasr ta kasar Saudiyya a yan kwanakin nan, ya gudanar da aikin Umrah tare da wasu yan wasa irin su Siko Fofana da Waleed Abdallah a Masjid al-Haram. bayan wasansa na farko a wannan kungiyar
Mane ya koma kungiyar Al-Nasr ta kasar Saudiyya a ranar Talatar da ta gabata, kwana guda bayan ya sanar da barin kungiyar Bayern Munich ta kasar Jamus.
Kaduna-Press
©7-8-2023
0 Comments