KADUNA PRESS✍️
A yau Litinin Ashirin da daya ga watan shadaya shekara ta dubu biyu da Ashirin da biyu (21/11/2022) Almajirin Sayyid Zakzaky na garin kaduna sun fito kan titin Nnamdi Azkwe bypass domin cigaba da kira ga gwamnatin Nigeria da ta baiwa jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Fasfo din sa domin fita waje meman lafiya.
Idan ba a mantaba Sheikh Zakzaky da mai dakin sa suna fama da rashin lafiya ne tun bayan harin sojojin Najeriya a garin Zaria Na kashe daruruwan mabiyan Sa, a Ranar 12 Ga Watan 12 shekarar 2015 Sakamakon harbi da harsashi da Kuma guba da aka shayar dasu. Kuma babu kayan aiki na zamani kwararrun Asibitoci da kwararron likitoci sai an fita waje.
kaduna press
©21/11/2022
0 Comments