Yau 14 Ga Watan Fabuwairu (Fabrairu)

A rana mai kamar ta yau 14/2/1989, Ayatollah Ruhollah Khomeini na kasar Iran ya fitar da fatawa tare da bayar da tukuicin mai tsoka, ga wanda ya samu damar kashe marubucin Salman Rushdie, wanda yayi cin zarafi ga Annabi Muhammad (S), Imam Khomeini ya yi tir da Allah wadai ga wannan cin zarafi da Salman yayi.

-Kaduna Press
©14/2/2022