AN ƘARA MAKO ƊAYA !
Dandalin Matasan Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sayyid Zakzaky (H), Na Amm
Dandalin Matasan Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky na ƙasa Baki ɗaya suna sanar da dukkan Matasan Harkar Musulunci gagarumin taron ƙarawa juna sani Wato Mu'utamar da suke yi duk bayan watanni 6 ya kuma dawowa.
A wannan karon, na 30 taron yazo da sabbin Tsare-tsare da abubuwa masu muhimmanci da suka haɗa da Muhimman gasa, wasanni, gasar karatun Alkur'ani da sauransu. Ƙayatattun kyautuka, uwa-uba gwala-gwalan Jawabai kan Muhimman Maudu'ai daga Manyan Mallamai na musamman da zaku tarar a wajan!
TAKEN TARON: "Gina Shaksiyyar Matashi Ɗan Gwagwarmaya Da Kusanto Da Ƴa'ƴan ƴan'uwa zuwa ga Harkar Musulunci."
KuÉ—in Rijista
Maza 1,500
Mata 1,200
Taron Zai Kasance Kamar Haka
Ranar: Juma'a 04/02/2022 zuwa Lahadi 06/02/2022 Dai-dai da 03/Rajab/1443H Zuwa 05/Rajab/1443H
GARI: Ku Tuntuɓi Wakilan Yankunan Ku.
Dan neman karin bayani a tuntubi wadannan lambobin
09019191956
08037170338
07035459083
09074069520
Sanarwa Daga Kwamitin Media Na Dandalin Matasan Harkar Musulunci.
0 Comments