Yau Lahadi 16/1/2022 Sister forum Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H), na yankin Malali kaduna dakewaye sun gudanar maulidin yar Manzon Allah (S) wato Sayyid Fatima Az-Zahra (S.A)
Bayan bude taro da Addu'ah da karatun Alqur'ni Sai a ka gabatar da mai jawabi  Malama lubabatu in da ta gabatar da jawabi mai taken, zaman takewan Sayyida Zahra da makontanta dakuma alummar babanta.
Mallama tatabo wasu rayuwa da Sayyida Zahra tayi na bawa makota hakkinsu, haka nan ta bangaran addu'o'i, takan sanya makotanta, wata Rana imam Hassan yake tambayata yace: ya Umma kinata musu addu'a  baki sanya kanki ba.
Sai tace: mai a na yima Makota addu'a ne kafin kanka.
Amma duk da wanan hakkin nasu da take ba su.
Wanan alumma takau dakai tazalinci Sayyidah Zahra, wanda wanan alummar sune yanzu a ke cewa radiiyalahu anhum.
Wanima ya mari fuskan Sayyida Zahra, wani kuma yayi Mata duka yakai da cikinta ya zube,
duk da hadisi yazo cewa ranan kiyama hisabin da za a fara shi ne na muhsin jaririn da suka taka mata ciki yazube.
Wanan zallincin da a ka yi ma iyalan gidan Annabi ya samo asali ne tundaga 
Sakifa.
Haka kuma ya dunga wanzuwa gashi ya kawo zuwa gare mu.
Da an bi maganar Annabi to da yanzu bama cikin wanan wahala da bagainiya.

Bayan Malam lubabatu ta kammala Sai a ka mika a bun magana ka wakilin Almajiran Sayyid Zakzaki na garin Kaduna Malam Aliyu Umar (Tirmizi) in da ya gabatar da Ta'aliki, in da yake cewa: Tausayi da kyauta shine muhimman aikin Sayyida Zahra, wanda da wanan ne wasu su kace: a kwace gonanta (Fadak).
Dan in kuka barta to zata rabawa alumma kayan cikin gonan duk, su kuma alumma zasu bita,
Kunga kenan ba zasu biku ba.
Shikenan zata fada musu sakon babanta.

To Dan uwa kaji hakuri da kyauta irrin nasu shiyasa Inka kalli Sayyid Zakzaky
sai ka sha mamaki, dan uwa wallahi in Mallam yayi wata kyautan mu kan sha mamaki.
Bayan waki'a Sai Sayyid 
Yace: a rabama mutanan gyallesu abinci, cikkin wanda yace: a ba harda masu murna sai a ka cema Sayyid Zakzaky harda suwane yace Eh.
Kaga masu hakuri da koyi da su Imam Musal kazeem.

Shi yasa Mallam Bari kaji 
Wallahi wallahi  in ka bar wanan harkan to sai dai ka zama Dan iska,
amma Babu wani a bu mai sunan addini da zakayi kaji ka samu natsuwa.

Domin Babu Dan shi'a rago. Babu Dan shi'a matsoraci. Babu Dan shi'a fasiki

Inkaga wani da wanan to wallahi karya yake ba shi'a  ya keyi ba.

Da ga kar she an raba walima a kayi addu'ah a ka sallami kowa.