ABISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM,,,
💖اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم💖
*** KADUNA PRESS ***
Writers
RAYUWARMU A YAU
By
📚_Fatima Wagini_✍🏻
AND
📚_Fatima Khamis (Journalist) _✍🏻
*Wannan labarin ƙagegge ne, duk abin da a ka gani yayi daidai da sunan wani ko halayyar wani a rashin sani ne a yi mana uziri da afuwa, juya Wannan labarin ko sarrafa shi ta hanya film ko dora shi a kan you tube channel saba ma doka ne mallakin *** KD-PRESS *** NE KADAI
*Abubuwan Da Labarin Ya Kunsa*
Labari mai Jan hankali a kan Rayuwa #TARBIYA# Irinta Addinin Musulunci, Biyayya ga Iyaye da jajircewa a kan tafarkin Allah (SWT) ba da gudunmawa ga Imam Hujjah (AJTF),
Mahimmancin Ilima kulawa da shaƙuwar 'yan uwantaka na Addini gami da soyayyar juna.
Mun shirya tsaf domin kawo muku Wannan Labarin wanda zai ringa zuwa muku duk Ranakun Juma'a da Littinin Yana nan tafe,,,,,,,,,!!!
Zaku iya ziyartarmu a shafukanmu kamar haka 👇👇www.kdpress.com.ng
0 Comments