A Ranar Asabar din nan da ta gaba ne aka sake farfado da yunkurin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin Isra'ila da Hamas da ake yi, bayan da kungiyar ta Falasdinu ta gabatar da wata sabuwar bukata wadda ta bukaci a kara kai kayan agaji yankin Gaza, inda kayan abincin agajin da aka tura a karon farko suka isa gabar teku.
0 Comments