A na sanar da yan uwa almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na Da'irar Kaduna Cewa: Yau Asabar 29/7/2023 za a cigaba da zaman Makokin Shahadar Aba Abdullahi Imam Hussaini (As) a Dairan Kaduna. 

Babban Bako mai Jawabi Hujjatul Islam Sheikh Isma'il Shuaib (Bande) 

 MAUDU'I
Waki'ar Ashura

 Sanarwa Kd Press A Madadin Da'irar Kaduna

KD PRESS 
©29/7/2023

 Please Shere It To Others 🙏🏼