Yau 15/2/2023 ne a ka shiga Kotun Ƙoli domin Sauraren karan da wasu gwamnonin jihohin kasar suka shigar kan wa'adin tsofaffin kudi da babban bankin Najeriya CVN ta bayar an fara sauraran karan kuma Kotun Ƙolin Najeriya ta ɗage zaman sauraren zuwa ranar Laraba 22 ga watan Fabarairu

Ku Kasance Tare Da Mu Dan Karin Bayani.