A yau 5/8/2021 'Yan uwa mata (Sisters Forum) almajiran Sayyid Zakzaky na Halkar Imam Hussain (As), sun gudanar da gagarumin bikin ghader tare da murnar fitowar jagoran harkar musulunci Sayyid Ibrahim Zakzaky (H), daga makarantar Annabawa (Kurkuku), Malama jamila Muktar Sahabi ce ta gabatar da jawabi, Taron ya samu halartan Sisters daga halkokin da'irar Kaduna.
Kaduna Press
5/8/2021