Kd-Press Online
©11/8/2021
Da'irar Kaduna ta gudanar da Zaman makokin Imam Hussain (As) rana na biyu 11/8/2021, Malam Abdulmalik Badarawa ne ya gabatar da jawabi a takaice, Malam ya bayyana matsayi da darajar Imam (As) tare da mazlumiyar da ta same shi tare da Iyalan Sa (As). Sannan kuma ya bayyana falala tare da matsalin raya al'amarin Ahlul-Bayt (As).
A kar she Malam yayi kira ga al'uma da suyi koyi da Sahabban Imam Hussain (As), na sallamawa gare, ba a kai gareshi ba, sai bayan ba ran su.
Kd-Press Online
©11/8/2021
0 Comments