Ana sanar da 'Yan Uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky kanuri na garin Kaduna zama gobe Lahadi 1/8/2021 a Madarasttul Ahlul-Bayt Rigasa Kaduna.

Lokaci: Karfe Uku na yamma 3:00pm

Wanda yaji ya sanar da wanda bai jiba 

PLEASE A TAYA MU YADAWA