Wani Bangare Na Jawabin Malam Aliyu Umar (Tirmizi) A Wajen Sallar Idi, A Yau Talata 20/7/2021.
👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼
Kaduna Press
Shi Sayyid Zakzaky (H) Sadaukarwa yayi dakomai nasa sai Allah yadubi niyyansa yayi mai kariya, Yayansa shida yayi layya dasu (ma ,ana ) yasallamawa Allah su.
Hatta shi kanshi yabarwa ,Sai Allah yadubi niyyansa ya tsawaita rayuwansa. Domin mahukunta sun tabbatar da sunkasheshi sai sukaga Allah ya tayar dashi,
Wanan kenan akan bayanin sadaukarwa
- Mal Aliyu Tirmizi Kaduna
Wajan Sallah idil kabeer
0 Comments