Marigayi Alhaji Umar Mustafa
Dana
Muhammad Ahmad
Na Farin Cikin Gayyatar ku
Zuwa Daurin Auren 'Ya'yan Su
Eng. Bashir Umar Mustafa
Da
Fatima Muhammad Ahmad
Wanda za a yi kamar haka
Wuri: Bm 3 jama'a street U/Rimi kaduna
Ranar: 29 ga watan 5 Shekarar 2021, Dai dai da 17 ga Shawwal 1442H.
Lokaci: Karfe 11:00am na safe
A kwai walima bayan kammala daurin auren.
Allah ya bada ikon zuwa.
Sanarwa daga Kaduna Press
0 Comments