Tana tana taya daukacin mabiya Ahlul Bayt (AS) murnar ranar haihuwar Limamin Zamani wato (Imam Mahdi) (AJ). Sannan Muna mika wuya ga addu'arku ga wanda aka zalunta muklisin bawa mai son kawo gyara a cikin al'umma, Shaikh Ibrahim Yakub Zakzaky (H), kasancewar shima a Nisfun Sha'aban yana cika shekara 70 a duniya.
Kd-Press Online
Online Journalist Media Update
Facebook Page
http://fb.me/KdPressOnline
Telegram Group
https://t.me/KdPress_Online
Instagram
https://www.instagram.com/kdpress_online
Twitter
https://twitter.com/Kd_Press_Online?s=09
Website
http://www.Kd-press.com.ng
0 Comments