KADUNA PRESS
15/9/2020.
Ibada ko Bauta wata Abace Wadda dukkan wasu masu addinai ke gudanarwa
kamar musulmai kiristoci da dai sauran su.
Itadai ibada itace wacce ake gudanar wa domin samun yardar Allah
Akan gudanar da bautar ne ko ibadar daidai da addinin mutum kamar musulmai sun dauki {Sallah- salatin annabi s.} da dai sauransu amatsayin wata ibada dasuke gudanar wa domin samun yarda agurin Allah.
Sannan kamar su kiristoci sukan gudanar da ibadojinsu domin samun yar dar Allah
to dan haka ibada itace mafi mahimmanci acikin rayuwar dan adam
kamar musali mukadau Sallah
masana dadama afadin duniya sukance dukkan wani mutum da yake yawan sallah ahakika yana matukar jijjiga jininsane danko in har kana yawan yi zaka kasance mutum nadaba
sannan wasu suka kara dacewa
yawan yi sujuda ga Allah yana matukar kara karfi da lafiyar idanu
sannan in muka dau ita sallah din kanta
Allah yana cewa:
hakika Sallah tana hani daga aikata alfasha da munanan ayyuka
to dan haka nake nake ganin yakamata ace munyi ruko da ibadun mu gabadaya domin samun yarda ga mahaliccinmu.
kaduna press
15/9/2020
TARE DA SAYYEED KHADEEM
0 Comments