Yau Juma'a 2 ga watan Muharram wanda yayi dai dai da 2/8/2020 yan uwa Almajiran Sayyed zakzaky (H) na dairan Kaduna suka shiga rana ta biyu da fara gabatar da zaman
Makokin Aba Abdullah imam Hussain domin tunawa da musibar data faru dashi a wannan watan na kisan Gilla babban Bako wanda ya gabatar da jawabi akan Karbala kafin waki'a shine Mal Abubakar said inda ya kawo labarin Karbala da yanda ta samo suna inda daga qarshe wakilin yan uwa na Kaduna Mal Aliyu Turmizi yayi Ta"alikiGa wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a wajan
Kaduna Press
21/8/2020





0 Comments