ayau juma.a /07/8/2020
dubunnan yan uwa almajiran sayyad zakzakiy na Kaduna sukasake fituwa kan titin tsakiyan Kaduna suna fadin free zakzakiy gwamnati tagagauta sakumana jaguranmu batare daw
ani sharadiba takuma biyashi diya kamar yanda kutu tabada umarni manyan malamanmune da iyayanmu da Matasanmu yara qannanmu maza da mata sukamu halartar gagaruman muzaharan sunfitu cikin izza da nuna damuwarsu
Akan zalincin da azaliman gwamnatin Najeriya ta buhari keyiwa shak zakzakiy da matarsa mala
ma zinatu dasauran yan wau dake tsare a .Abuja muzaharan andagutane qarfe 04:00 Dede antasuta tundaga kanorot harzuwa bakin dugo anfara lafiya antashi lafiya Alhamdu Lila free zakzakiy fr
ee zakzakiy





0 Comments