aDa yan macin yau Talata, 4 ga watan 8 Shekarar 2020 da misalin 6:00pm,
daruruwa yan'uwa Almajiran Sheikh Zakzaky, sun fitowa kan titin domin cigaba da yin kira ga gwamnatin Buhari da ta gaggauta sakin jagoran harkar musulunci a najeriya Sheikh Ibraheem Zakzaky da mai dakin sa, wanda da take cigaba da tsarewa tun bayan harin da sojojin Najeriya su ka kai a a garin zaria a shekar 2015, ba tare da laifin komai ba.
Almajiran Sheikh Zakzaky sun ta gwamnatin tana nuna halin ko in kula.
Anyi Muzaharar lafiya an tashi lafiya
0 Comments