*SALLAHR DAREN UKU 03 GA WATAN RAMADAN KAREEM*
🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋
✍🏻 *Al'qalamin Muhammad Suleiman kd*
صلاة الليلة الثّالثة
عشرُ ركعات، في كلّ ركعة بعد الحمد يقرأ التّوحيد خمسين مرّة.
🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
Sallah Daren uku 03 Ramadan Kareem raka'a 10 kuluwallahu 50 akowace raka'a, sallama biyar 5 kenan
Falalarta:- duk wanda yayi wannan sallah Allah zaya tsiratar dashi daga wuta
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*(Ranar uku 03)*
Anruwaito wanna addu'a daga annabi Muhammad (S A W)
دعاء اليوم الثّالث
اَللّهُمَّ ارْزُقْني فيهِ الذِّهْنَ وَالتَّنْبيه، وَباعِدْني فيهِ مِنَ السَّفاهَةِ وَالَّتمْوِيهِ، وَاجْعَلْ لِي نَصيباً مِنْ كُلِّ خَيْرٍ تُنْزِلُ فيهِ، بِجُودِكَ يا اَجْوَدَ الأَجْوَدينَ.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
_*Roqona agareku yan uwa masu gima masu daraja kadakumanta da jagoranmu murshidinmu madafarmu Sayyeed Ibraheem Zakzaky (H) musashi addu'o'inmu.*_
*Muroqa Allah ya kariya zalunci da Azzalumai.*
*KADUNA PRESS*
*KNPRSCD 13*
*Dan uwanku Muhammad Suleiman kd kecewa salam 🙏🙏🙏*
0 Comments