Bawata shari'a kawai asau malam
Dubban dubatan Yan'uwa al-majiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ne suka gudanar.
Anfara muzahara ne damisalin qarfe 06:00pm (nayamma)
Anfitone domin qara kira ga Azzalumai dasu saki jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) domi neman lafiya dashi da me dakinsa malama zinatudeen Ibraheem, sanda akimusu bisa Zalunci.
Kuma anshelanta wa mutane halin da jagora (H) yakeciki natsananin rashin lafiya Kuma anbaiyana rashi imanin da buhari da El-rufa'i da magoya bayan suke aikatawa ga Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) da Al-majiran sa
Alhamdullilah anfara lafiya angama lafiya.
Allah ya qara sabaty da juriya
Ya Allah katabbatar damu duk wuya
FREE ZAKZAKY
FREE ZAKZAKY
FREE ZAKZAKY
KADUNA PRESS
KNPRSCD 08
Safuwan Sp harun
0 Comments