Shiga cikin Iraki da Syria
Mamaye Iraki da hambare gwamnatin Saddam Hussein ya sauya yanayin Gabas Ta Tsakiya da kuma ba wai Iran damar yin amfani da wannan damar.
Kafin wannan lokacin kasashen Larabawa na ganin cewa mulkin Iraki da 'yan sunni suka yi a matsayin wata garkuwa a kan yaduwar Iran.
Yanzu da wannan katangar ta tafi, Iran ta yi amfani da kusancinta na al'ada da addini ta shiga Iraki, wadda ke da rinjayen Larabawa 'yan Shia inda ta
zama mafi karfi a kasar.
KNPRSCD 08
Kaduna press
Safuwan Sp harun

0 Comments